Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta ɗauki matakin hukunci ga hukumar samar da ruwan sha a karkara da tsaftar muhalli ta RUWASA. Matakin ya biyo...
Gwamnatin jihar Kano ta fara aikin gina Dam a ƙauyen ƴan Sabo da ke ƙaramar hukumar Tofa. Ana sa ran kammala aikin samar da Dam din...
Gwamnatin jihar Kano ta fara dashen bishiyoyi kimanin miliyan 2 a sassan jihar Kano da nufin magance kwararowar Hamada da zaizayar ƙasa gami da ambaliyar ruwa....
Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta gudanar da dashen bishiya guda miliyan 2 a sassan jihar Kano don kiyaye kwararowar hamada da barazanar zaizayar ƙasa....