

Ɗan wasan ƙasar Portugal, Cristiano Ronaldo, ya bayyana cewa akwai yiwuwar ya yi ritaya daga buga ƙwallon ƙafa bayan kammala...
Ƙungiyar Barcelona ta cimma yarjejeniya da Manchester City domin sayen ɗan wasan tsakiyar ƙasar Spain, Rodri, kan kuɗin kusan Yuro miliyan 75, kwatankwacin dala miliyan 87....
Ƙungiyar kwallon ƙafar mata ta Kamaru, Indomitable Lionesses, ta fitar da zakarun gasar, Super Falcons ta Najeriya, daga gasar cin kofin Afrika ta mata ta 2026....
Ƙasar Spain ta zama zakarar gasar cin Kofin Duniya ta FIFA ta shekarar 2026 bayan ta doke mai riƙe da kofin, Argentina, da ci 1-0 a...
Hukumar ƙwallon ƙafa ta duniya (FIFA) ta tabbatar da cewa kyaftin ɗin Faransa, Kylian Mbappé, shi ne ke kan gaba a takarar lashe kyautar adidas Golden...
Yayin da ake shirin fara Gasar Kofin Duniya ta FIFA ta 2026 da za a gudanar a ƙasashen Amurka, Canada da Mexico, idanuwan masu sha’awar ƙwallon...
Shahararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa na ƙasar Argentina, Lionel Messi, ya lashe Kyautar Wasanni ta Princess of Asturias ta shekarar 2026. Alƙalan da ke zaɓen waɗanda...
Kungiyar kwallon kafa ta Barau FC, tare da mai horar war ta Eugene Agbabe , ta nemi afuwar Dan Jaridar Freedom Radio, Aminu Halilu Tudun Wada,...
Mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Barau FC, Eugene Agbabe, ya ci mutunci tare da yunkurin dukan dan Jaridar Gidan Rediyo Freedom Kano kana mamba...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars, ta yi rashin nasara a hannun abokiyar ta, ta Wikki Tourist a wasan mako na 22 a gasar firimiyar kasa...