Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

CBN ya tilastawa bankuna karbar cikakken kundin kwastomomi domin gujewa fadawa matsala

Published

on

Babban Bankin Nijeriya CBN ya tilastawa bankunan kasar nan su karbi bayanan kafafen sada zumunta, adireshi Email, Adireshin gida da Lambobin wayar abokan huldar su.

Wannan na cikin sabbin dokokin da bankin CNB ya bijiro dasu da nufin tasaurara matakan ba da kariya ga abokan hulda, da kuma inganta aiyukan bankunan.

Wannan dai na cikin sabon kundin dokokin da bankin ya fitar, dan ‘kara inganta hada hadar su da abokan hulda ta shekarar 2023.

Rahoto: Ahmad Kabo Idris

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!