Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

NDLEA ta kama mutane 1164 da zargin ta’ammali da miyagun kwayoyi a shekara guda

Published

on

Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa reshen jihar Kano ta kama mutane 1164 da take zargi da ta’ammali da miyagun kwayoyi, daga watan Yunin Bara zuwa Bana.

Wannan na kunshe ne cikin sanarwar da jami’in hulda da jama’a na hukumar AG Sadik Maigatari ya fitar aka rabawa manema labarai.

Maigatari ya ce ‘wadanda aka kamo sun hadar da maza 1100 da kuma mata 63’.

AG Sadik ya kuma ce ‘a tsawon lokacin hukumar ta kama kayan maye mai nauyin kilogram dubu dari 70530, da suka hadar da Tabar Wiwi mai nauyin kilogram Dubu 20096, da Hodar Ibilis mai nauyin kilogram 47 da dai sauransu.

Rahoto: Ahmad Kabo Idris

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!