Labaran Wasanni
Champions League: wasannin da za’a buga yau a gasar cin kofin zakarun Turai

Wasannin da za’a buga yau Laraba 20 ga watan Oktobar 2021 a gasar cin kofin zakarun Turai ta Champions League.
Barcelona da Dynamo Kyiv 5:45pm
Benfica da Bayern Munich 8:00pm
Manchester United da Atalanta 8:00pm
Young Boys da Villarreal 8:00pm
FC Salzburg da Wolfsburg 5:45pm
Lille da Sevilla 8:00pm
Chelsea da Malmoe 8:00pm
Zenit St. Petersburg da Juventus 8:00pm
You must be logged in to post a comment Login