Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kasuwanci

Chanja farashi da Dala ke yi akai-akai yasa babu tsayayyen farashin kayayyaki a Kano-‘Yan kasuwar Kwari

Published

on

ƴan kasuwa a nan Kano sun koka kan tashin gwauron zabin da Dalar Amurka ke yi.

Yayin wani taron manema labarai da wasu ƴan kasuwar Kantin Kwari su ka gabatar a ranar Lahadi, sun nuna fargabarsu kan yiwuwar durƙushewar kasuwanci matuƙar aka ci gaba da tafiya a haka.

Shugaban tawagar neman mafita tare da samar da sassauci ga ‘yan kasuwa a Kano Alhaji Adam Alhassan Muhammad, ya bukaci mahukunta su magance wannan matsalar.

‘‘muna kira ga mahunkunta masu ruwa da tsaki da su duba yanayin da ake ciki game da harkar dala duba tashin da ta yi da sa manayan ‘yan kasuwa da kananu suna cikin halin kakanakayi.’’

Ya kara da cewa a halin da ake ciki yanzu babu tsayayyen farashin kayayyaki sakamakon farashin dala.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!