Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Cibiyar kula da yanayin dausayin Kasa tace malaman gona sun yi karanci a wasu yankunan kasar nan

Published

on

Cibiyar kula da yanayin dausayin kasa ta Najeriya, ta horas da ma’aikatan gona da manoma kan tafiyar da yanayin kasa a Najeriya.

Yayin bada horon shugaban hukumar bunkasa aikin gona ta jihar Bauchi Alhaji Abubakar Ja’afaru Ilelah, yace shirin yazo a lokacin da akafi bukatarsa la’akari da karancin Malaman gona da ake fama dasu a jihohin Bauchi da Gombe.

Yace taron zai taimakawa manoma su san yanayin kasarsu, da abin da zasu noma da kuma lokacin da za a noma harma da yanayin sinadarin da kasar ke bukata.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!