Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Coronavirus

Gwamnatin jihar Kaduna ta sake bude wata makaranta da ta rufe saboda karya ka’idojin COVID-19 sama da shekara guda

Published

on

Bayan shafe sama da shekara guda a ranar Alhamis gwamnatin jihar Kaduna ta dage dakatarwar da ta yi wa wata makaranta mai zaman Kanta dake Unguwan Rimi, a jihar.

Babban Sakataren ma’aikatar ilimi Dakta Yusuf Saleh ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar a ranar Alhamis din.

Yace tunda fari dai gwamnatin jihar ta rufe makarantar ne sakamakon karya dokokin Corona.

Tun a ranar 11 ga watan Yunin shekarar da ta gabata ta 2020 gwamnati ta kwace lasisin makarantar tare da rufe ta saboda rashin bin dokokin kare kai daga cutar Covid-19 a jihar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!