Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Congo vs Eswatini: Alkalin wasan Najeriya ne zai busa – CAF

Published

on

Hukumar kwallon kafa ta Afirka CAF ta fitar da sunayen Alkalan wasa hudu daga Najeriya da zasu busa wasan Congo da Eswatini da za a yi ranar 12 ga watan Nuwamba a wasannin neman tikitin shiga gasar cin kofin Afirka na shekarar 2021.

Hukumar ta bayyana Joseph Ogabor a matsayin wanda zai busa wasan tare da masu taimaka masa da suka hada da Samuel Pwadutakam da Efosa Igudia da kuma Quadri Adebimpe.

Za dai a gudanar da wasan a birnin Brazaville dake kasar Congo, inda Alim Aboubakar dan kasar Cameroon zai kula da wasan yayin da Waldabet Koissoual dan kasar Chadi zai kula da alkalan wasan.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!