Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

CORONA: An tsayar da ranar komawa kwalejin FCE ta Kano

Published

on

Kwalejin ilimi ta tarayya a nan Kano FCE ta tsayar da ranar litinin 2 ga watan Nuwamba mai kamawa a matsayin ranar da za a koma karatu a makarantar kamar yadda aka saba.

Hakan na cikin wata sanarwa ce mai da dauke da sa hannun jami’in hulda da jama’a na kwalejin Auwal Mudi Yakasai.

Sanarwar ta ce, komawa makarantar ta shafi daliban da ke karatun na kullum da kuma wadanda ke yin karatu na wucin gadi wato Part-time da kuma sabbin dalibai.

Ta cikin sanarwar ta bukaci dukkanin dalibai da su dauki matakan kare kai daga kamuwa da cutar corona.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!