Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Addini

Corona: Ba wanda zai je Hajji sai wanda aka yiwa Rigakafi inji Saudiyya

Published

on

Ma’aikatar lafiyar kasar Saudiya ta ce babu wanda zai shiga kasar da nufin aikin Hajjin bana sai wanda aka yiwa allurar rigakafin cutar corona.

Wata Jaridar kasar mai suna ‘Okaz’ ta ruwaito ministan lafiyar kasar Dr. Tawfiq Al-Rabiah na cewa, allurar rigakafin daya ne daga cikin ka’idoji na aikin Hajji a bana.

Ko a shekarar da ta gabata ta 2020 hukumomi a kasar ta Saudiya sun rage adadin maniyyata da suka halarci aikin hajjin. Inda mutane dubu daya ne kacal (1000) mazauna kasar ta Saudiya suka gudanar da aikin Hajjin a shekarar da ta gabata.

Hukumomin kasar dai sun ce sun dau wannan mataki ne a matsayin wani mataki na dakile yaduwar cutar covid-19.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!