Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Coronavirus

Corona: mutane sama da dubu 1 sun kamu da cutar a rana guda – NCDC

Published

on

Adadin waɗanda suka kamu da cutar Corona a Najeriya jiya Laraba sun kai dubu ɗaya da ɗari ɗaya da arba’in da tara.

Waɗannan alkaluma sun fito daga cibiyar dakile yaɗuwar cututtuka ta ƙasa NCDC ta fitar a shafin ta na internet, har ma ta ce rabon da aga adadi mafi yawa tun a watan Fabrairun 2020.

Wannan ne ya kawo a adadin mutanen da suka kamu da cutar a kasar nan ya kai dubu ɗari da tamanin da hudu, da ɗari biyar da casa’in da uku.

NCDC ta ce, yawaitar ƙaruwar masu cutar na da alaka da ɓarkewar corona samfurin Delta, wadda ta ke da saurin yaɗuwa a tsakanin al’umma, musamman a jihohin Lagos da Rivers da suke da mafi yawan masu ɗauke da cutar.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!