Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Muna buƙatar samun harajin sama da Tiriliyan 10 a 2022 – FIRS

Published

on

Hukumar tattara haraji ta ƙasa FIRS ta yi hasashen samar da naira tiriliyan goma da biliyan ɗaya ta hanyar karɓar kuɗaɗen shiga a shekarar 2022.

Shugaban hukumar Muhammad Nami me ya bayyana hakan lokacin da ya bayyana a gaban kwamitin majalisar wakilai kan harkokin ƙudi a Abuja.

Hukumar ta shirya taron jin ra’ayoyin jama’a ƙarkashin kwamitin da ta kafa  game da tsarin yadda za a samu matsakaicin kudaden shiga a shekarar 2022 zuwa 2024.

Ya ce, Naira tiriliyan goma da biliyan ɗaya za a samar da su ne ta hanyar kuɗaɗen shiga da gwamnatin tarayya ta ke hasashen samu a shekarar 2022.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!