Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kaduna

CoronaWave2: El-rufa’i ya umarci ma’aikata su zauna a gida

Published

on

Gwamnatin jihar Kaduna ta umarci ma’aikata da ke ƙasa da matakin aiki na 14 su yi aiki daga gida.

Hakan na cikin sanarwar da gwamnatin jihar ta fitar a shafin ta na Facebook mai ɗauke da sa hannun mai bai wa gwamna shawara kan yaɗa labarai Muyiwa Adekeye.

Sanarwar ta ce, ma’aikatan za su fara aiki daga gida ne daga ranar Litinin 21 ga watan Disamba da mu ke ciki, domin daƙile yaɗuwar cutar Koronabairos.

A farkon makon nan ne dai gwamna El-rufa’i ya sanar da rufe makarantun jihar yayin da ake samun yawaitar masu kamuwa da Covid-19 a jihar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!