Connect with us

Coronavirus

Covid-19: Ban san me ya hada 5G da Coronavirus ba – Pantami

Published

on

Ministan sadarwa Dr, Isa Ali Pantami ya ce alal hakika bashi da masaniya kan binciken da aka yi, mai yuwa ne samar da 5G na da gami da cutar Corona.

Pantami ya bayyana hakan ne ta cikin shirin Barka da Hantsi na tashar Channels wanda aka yi a jiya Lahadi.

Shirin na Barka da Hantsi ya maida hankali kan yadda aka samu sabani wajen samar da karfin Internet na 5G amma ake zargin cewar shi ne ya haifar da cutar Annobar COVID-19 a duniya.

A don haka ministan ya yi kira ga al’umma da su yi watsi da jita-jitar da ake yadawa kan 5G ya haifar da cutar Corona wanda take barazana ga rayuwar al’ummar duniya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!