Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Coronavirus

Da ɗumi-ɗumi: Saudiyya ta dakatar da jiragen Najeriya shiga ƙasar

Published

on

Hukumomi a ƙasar Saudiyya sun dakatar da Najeriya shiga ƙasar sakamakon ɓullar sabuwar nau’in cutar Corona samfurin Omicron.

Shugaban hukumar kula da sufurin jiragen sama ta ƙasar Saudiyya ta tabbatar da hakan a wata sanarwar da ta fitar a ranar Laraba.

Sanarwar na dauke da sa hannun mataimakin shugaban sashin harkokin tattalin arziƙ da sufurin jiragen sama, Dr. Faisal Al Sugair, mai taken ”Dakatar da zirga-zirgar jiragen sama daga Najeriya zuwa Saudiyya”.

Hakan na zuwa ne kwanaki kaɗan bayan da kasar Canada, da Burtaniya suka tsawaita dokar hana Najeriya shiga cikin su.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!