Connect with us

Labarai

Da dumi-dumi : Ganduje ya kori kwamishinan ayyuka kan kalaman da ya yi

Published

on

Gwamnan Abdullahi Ganduje ya kori kwamshinan ayyuaka da raya kasa na jihar Kano Injiniya Ma’azu Magaji nan take.

Wannan na kunshe cikin sanarwar da kwamishinan yada labarai na jihar Malam Muhammad Garba ya fitar a dazun nan  cewa gwamnan Abdullahi Umar Ganduje ya dauki matakin ne saboda kalaman da ya furta a shafun sa na Facebook da ya daganci rasuwar marigayi shugaban ma’aikatan fadar gwamnati Abba Kyari

A cewar sanarwar a matsayin sa na ma’aikacin gwamantin bai dace yana irin wadannan kalaman ba, kamata yayi ya girmama ofishin marigayin ba wai ya nuna rashin da’a ba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!