Connect with us

Labarai

Gwamnatin Jigawa ta mika sakon gaisu ga shugaba Buhari

Published

on

Gwamnatin jihar Jigawa ta bayyana alhinin ta ga shugaban kasa Muhammadu Buhari bisa rasuwar shugaban ma’aikata na fadar shugaban kasa Malam Abba Kyari.
Gwamnatin jihar ta aike da sakon ta’aziyar ta ne a wata sanarwa mai dauke da sa hannun gwamnan jihar, Muhammad Badaru Abubakar.
Gwamnan ya ce”Marigayin ya sadaukar da rayuwar sa ne ga dukannin ma’aikata da al’umma baki daya, sakamakon burin say a ga an gina kasar nan baki daya. Kuma ina mika sakon ta’aziya ta ga iyalan sa da al’ummar jihar Borno bisa wannan rashin na sa da a ka yi”. Inji Badaru.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!