Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Dalilan da ya sanya Shekarau zai gina katafaren wajen shan magani a Kano

Published

on

Tsohon gwamnan jihar Kano Kuma sanatan Kano ta tsakiya Malam Ibrahim Shekarau, ya ce zai gina katafaren wajen shan magani a Asibitin Aminu Kano a shekarar da muka shiga ta 2021.

Sanatan na Kano Malam Ibrahim Shekarau ya bayyana hakan ne ya yin ziyarar aiki gyaran titi da ya kai Asibitin na Aminu Kano.

Shekarau ya Kuma ce a baya Asibitin na fama da lalacewar titunan dake ciki wanda hakan ne yasa ya gudanar da aikin gina titunan dake cikin Asibitin masu nisan kilo mita Dubu Daya da dari uku.

Dayake jawabi shugaban Asibitin na Aminu Kano Farfesa Abdurrahman Abba Sheshe godewa Sanatan ya yi bisa aikin gyaran titunan da yake a Asibitin tare da al’kawarin da ya dauka na Gina katafaren wajen Shan nagani a Asibitin.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!