Labarai
Rahoto : Mun kama masu ta’ammali da miyagun kwayoyi a cikin ‘yan takara a Kano – NDLEA
Hukumar yaƙi da fataucin miyagun ƙwayoyi NDLEA ta tabbatar da cewa an samu masu ta’ammali da miyagun ƙwayoyi a cikin ƴan takarar shugabannin ƙananan hukumomi da kansiloli na jihar Kano.
Haka kuma hukumar ta zargi hukumar KAROTA da yi mata da ƙwacen aiki, to ko wane aiki ne?
Ga ƙarin bayani a rahoton da Abba Isah Muhammad ya haɗa mana wanda zaku ji ta bakin wakilinmu Abubakar Musa Labaran a cikin jerin rahotannin mu.
You must be logged in to post a comment Login