Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Dalilan da suka sanya Ganduje ya dawo da Salihu Tanko kan mukaminsa

Published

on

Gwamnan Jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya umarci mai bashi shawara kan Kafafan yada labarai na internet Salihu Tanko Yakasai da ya dawo bakin aiki bayan makwanni biyu da dakatar da shi.

Hakan na cikin sanarwar da kwamishinan yada labarai Malam Muhammad Garba ya fitar a jiya Laraba.

Idan dai za a ita yunawa tun a ranar 11 ga watan Oktoba da muke ciki ne gwamnan ya dakatar da Salihu Tanko Yakasai sakamakon wasu kamalai da ya rubuta a shafinsa na Twitter da ke nuna shugaba Buhari a matsayin mara tausayi ga talaka.

Sai dai sanarwar ta jiya ta umarci mai bai wa gwamnan shawara gwamnan kan Kafafan yada labarai na internet Salihu Tanko Yakasai da ya koma bakin aikinsa bayan ya kwashe makwanni biyu a dakace.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!