Connect with us

Labarai

Dalilan dakatar da wasanni a birnin Tokyo

Published

on

Daga kasar Japan, an dakatar da gudanar da wasan tseren gudun yada kanin wani, a birnin Tokyo , sakamakon cutar Corona Virus mai taken Covid 19.

Gasar wacce a baya aka ake sa ran yan wasa dubu 38, ne zasu shiga a ranar 1 ga watan Maris na shekarar nan , yanzu an rage ta zuwa dan kwarya kwaryar wasa na yan tsiraru sakamakon bullar cutar a yankin na nahiyar Asiya.

Wasan yanzu ,zai kunshi yan wasa 176, da wasu kalilan da zasu yi na masu bukata ta musamman wato guragu.

BUK: dalibai 300 sun sami tallafin karatu

Kano Pillars ta lallasa Delta Force da ci 6-1

Ya aka yi babu dan Najeriya cikin ‘yan wasa 11 da su kafi iya kwallo a Afrika?

Zuwa yanzu haka ,cutar mai lakabin Covid 19, ta haddasa sauke al’amurra da dama a kasashen yankin nahiyar ta Asiya, da suka hada da kasar Sin wato China, inda cutar ta bullo sai Japan, Vietnam da sauran su.

 

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 334,911 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!