Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Dalilan INEC na cire Alhassan Ado Doguwa daga cikin wadanda suka lashe zabe

Published

on

Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC ta fitar da jerin sunayen wadanda suka lashe zaben yan majalisun tarayya.

Sai dai a Jihar kano hukumar bata bayyana sunan wanda ya lashe zaben kananan hukumomin Doguwa da Tudunwada ba.

Inda hukumar ta ce, baturen zaben Doguwa da Tunwada ya ce, tursasashi aka yi ya ayyana sakamakon zaben da ya nuna cewa Alhassan Ado Doguwa ne ya yi nasara.

Haka a karamar hukumar Fagge INEC ta ce za a sake zabe a wasu akwatuna.

A ranar 25 ga watan Fabrairun da ya gabata ne hukumar INEC ta sanar da Alhassan Ado Doguwa a matsayin wanda ya samu nasarar lashe zaben kujerar majalisar wakilai a kananan hukumomin Doguwa da Tudunwada.

Rahoton: Bashir Sharfadi

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!