Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Wasu bankuna a Kano sun fara bayar da tsofaffin kudi

Published

on

Biyo bayan hukuncin da kotun kolin Nijeriya ta yi na kara wa’adin amfani da tsohon kudin kasar zuwa watan Disambar shekarar da muke ciki, wasu bankunan a Jihar Kano tunu suka fara biyan masu cirar kudi da tsoffin takardun kudin.

A zagayen da Freedom Radiyo ta yi ta gano cewa, da yawan bankuna sun fara fitar da tsoffin kudin zuwa ga wadanda suka je cirar kudi.

Kamar yadda wasu da suka karbi tsoffin kudin a banki suka bayyana

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/03/LABARAN-RANA-BANKI-TSOHO-07-03-2023.mp3?_=1

Masu cirar kudi a bankuna kenan da suka karbi tsohon kudi kamar yadda kotun kolin kasar nan ta bada umarnin ci gaba da amfani da su

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!