Connect with us

Bidiyo

Duniyar mu a yau: Waiwaye da cigaba kan samar da shugabanci na gari daga taskar fodiyawa

Published

on

A cikin shirin na wannan ranar, an kara yin waiwaye ne tare da dorawa kan hanyoyin samar da Shugabanci na gari daga taskar fodiyawa.

Bakon da aka tattauna da shi, shi ne Dakta Aminu Isma’il Sagagi daga sashen ilimin Addini da Shari’a na jami’ar Bayero dake nan Kano.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!