Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

EFCC ta Cafke tsohon Ministan Ciniki

Published

on

Hukumar yaki da Cin hanci da rashawa ta kasa EFCC ta kame tsohon Ministan ciniki da masana’antu Charles Chukwuemeka Ugwuh bisa zargin sama da Fadi da Biliyan Uku da Miliyan Shida.

Wannan na cikin wata sanarwa da daraktan yada labarai da wayar da kan Jama’a na hukumar Dele Oyewale ya fita ga Manema labarai.

Sanarwar ta ce an kame Charles Ugwuh da Chief Geoffrey Ekenma a ranar 11 ga watanan na Junairu a Jihar Imo.

A cewar sanarwar, kaman na zuwa ne bayan takadar korafi da hukumar ta samu kan Zargin an sanyawa wani kamfani Mai zaman kansa Mai sun Ebony Agro Kudade ba bisa ka’ida ba a wancan lokaci.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!