Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

#EndSARS : Buhari ya gargadi masu zanga-zanga

Published

on

Gwamnatin tarayya ta ja hankalin masu zanga-zanga a kasar nan da su kiyaye abinda zai kawo tashe-tashen hankula da sabawa doka.

Ministan tsaro Manjo Janar Bashir Salihi Magashi mai ritaya ne ya bayyana hakan lokacin da ya karbi bakuncin tawagar kungiyar yakin neman zaben shugaban kasa Muhammadu Buhari a Abuja.

Ya ce, ma’aikatar tsaron kasar nan a shirye ta ke ta ba da gudunmawa ta ko wane fanni na tsarin samar da tsaro a kasa, wanda hakan ba zai samu ba sai al’umma sun ba da goyon bayansu.

Ya kara da cewa kananan hukumomi 774 da ake da su a kasar nan cikin jihohi 36, ciki har da birnin tarayya Abuja, akwai bukatar ko wannensu ya yi amfani da dabarun da za su taimaka wajen tabbatar da tsaro a yankunansu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!