Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kimiyya

Facebook da Instagram sun ci gaba da aiki

Published

on

Shafukan sada zumunta na Facebook da Instagram sun dawo aiki bayan tsayawa na tsawon wasu sa’o’i a wasu sassan duniya.

Tun da farko, mutane da dama dai sun kasa shiga shafukansu sakamakon matsalar da aka samu.

An fara fuskantar matsalar tun da tsakar ranar yau Talata.

Duk wani kokari da masu amfani da shafukan suka yi don hawa zaurukan guda biyu ya ci tura, inda aka buɗe wani maudu’i a shafin X mai taken “Facebook and Instagram down” ma’ana Facebook da Instagram sun daina aiki.

Har zuwa yanzu dai, babu wani bayani daga Meta, mallakin shafukan kan abin da ya janyo tsayawar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!