Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Fadar shugaban ƙasa ta musanta yin cushe a kasafin Bana

Published

on

Fadar shugaban ƙasa ta musanta zargin yin cushe a kasafin kudin bana wanda Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sanyawa hannu kuma ake yin aiki da shi.

BBC ta ruwaito cewa fadar shugaban ƙasa ta yi wannan martani ne biyo bayan hirar ta da shugaban ƙungiyar ƴan majalisar dattawa na yankin arewa, Sanata Abdul Ningi wanda ya yi zargin cewa kasafin kuɗin da bangaren zartaswa ke aiki da shi ba shi ne wanda majalisun dokokin suka sanya wa hannu ba.

Haka kuma ta bayyana cewa, Sai dai mataimaki na musamman ga shugaban Nijeriya kan yaɗa labarai, Abdulaziz Abdulaziz ya ce, babu ƙamshin gaskiya a zargin.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!