Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kasuwanci

Farashin gangar danyen mai ya tashi zuwa dala 68 a kasuwar duniya

Published

on

Farashin gangar danyen mai ya samu tagomashi bayan da ya karye tsawon mako guda a kasuwar duniya.

A dai makon da ya gabata ne farashin ya yi faduwar da tun a shekarar 2019 rabon da yayi irin ta.

Farashin na kowace gangar danyen man ta Najeriya ta karu da naira 1473 da kobo 17 ta kuma tsaya kan naira 28294 da kobo 74.

Har wa yau, masana tattalin arziki na ganin dalar Amurka ta yi kasa baya ga hauhawar farashin da aka samu a baya-bayan nan, wanda hakan ya karfafa karin farashin kayayyaki.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!