Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Za mu fitar da mutane miliyan 100 daga ƙangin talauci – Buhari

Published

on

Gwamnatin tarayya ta ce, ƙarƙashin matsaikacin shirin ta, za ta fitar da sama da mutane miliyan 100 daga ƙangin talauci daga shekarar 2021 zuwa 2025.

Karamin ministan kudi kasafi da tsare tsare Mr Clem Agba ne ya bayyana hakan, a wajen wani taron karawa juna sani.

Agba ya ce, shirin wani mataki ne na fitar da yan Najeriya sama da miliyan 100 daga ƙangin talauci a cikin shekaru goma masu zuwa, da kuma samar da dabarun magance yawan ƙaruwar al’umma.

A cewarsa, shirin za a ƙaddamar da shi a watan Oktoba, ta cikin shafin da gwamnatocin ƙasar nan za su samar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!