Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

FC Sheshe ta doke Samba Kurna da ci 2-0

Published

on

A wasan sada zumunci da kungiyoyi ke fafatawa a nan jihar Kano, FC Sheshe ta doke Samba Kurna wato Kwankwasiyya FC da ci 2-0.

Wasan dai ya gudana a filin Mahaha Sport Complex dake Sharada a nan birnin Kano a ranar Laraba 15 ga watan Satumbar shekarar 2021.

All Star Sheka ta doke Ajax Dawakin Kudu a wasan sada zuminci

Dan wasan kungiyar ta Sheshe Moses Godfrey ne ya zura kwallaye biyun data baiwa kungiyarsa nasara.

Yayinda a ranar Alhamis 16 ga Satumbar da muke ciki kungiyar ta Fc Sheshe za ta sake fafatawa da Wreccah (Sky Academy)
da misalin karfe 4 na yammaci a dai filin wasa na Mahaha Sport Complex.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!