Connect with us

Labaran Kano

 Ganduje ya amince da nada sabbin hadimai ga mataimakin sa

Published

on

A wata takarda mai dauke da sa hannun sakataren yada labaran mataimakin gwamna Hassan Musa Fagge, ta bayyana wadan da aka nada hadiman kamar haka .

1)Hafiz Muhammad, mai bada shawara na musamman .

2)Mansur Isa Gawuna, mai bada shawara na musamman.

3) Dakta Mustapha Yusuf Abubakar , Babban mataimaki na musamman.

4) Tahir Ahmad , Babban mataimaki na musamman.

5)Abubakar Ya’u Abdulkadir , Babban mataimaki na musamman.

6)Mustapha Sani Mai Hula, Babban mataimaki na musamman.

7) Sani Jibrin Kofar Na’isa, bababn mataimaki na musamman.

8) Kabir Ahmed Wudil, Babban mataimaki na musamman.

9) Musa Alhaji Musa, mataimaki na musamman.

10) Abubakar Musa, mataimaki na musamman.

11) Kamalu Rabiu Garba, mataimaki na musamman.

12) Mukhtar Sani Hashim, mataimaki na musamman.

13) Bashir Idris Ungogo, mataimaki na musamman.

14) Sani Abdulsalam Dambatta, mataimaki na musamman.

15) Abdulrazaq Ya’u, Hadimi.

16) Suleiman Salisu, Hadimi.

17) Ali A.Iliyasu ,Hadimi.

Da yake basu takardun shaidar kama aikin Nasiru Gawuna, ya umarce su da su gudanar da aikin su cikin gaskiya da amana, kasancewar an basu aikin ne duba da kwazon su ,sanin makamar aiki, da jajircewa da suka nuna a baya wajen bada gudunmowar cigaban jihar nan.

Sanarwar ta kara dacewa, mataimakin gwamna Nasiru Gawuna, ya ce yana da yakinin zasu bada gudunmowa gagaruma wajen cigaban tattalin arzikin jihar nan, a matakin cigaba mai dorewa.

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!