Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ganduje ya ayyana gobe Alhamis a matsayin hutun shekarar musulunci

Published

on

Gwamnatin jihar Kano ta ayyana gobe Alhamis a matsayin ranar hutu ga ma’aikatan jihar domin murnar zagayowar sabuwar shekarar musulunci.

 

Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwar da kwamishinan yada labarai na jihar kwamared Muhammad Garba ya sanyawa hannu.

 

Sanarwar ta bukaci al’ummar musulmi da suyi amfani da ranar wajen gudanar da addu’o’i na musamman don samun zaman lafiya da ci gaban kasa.

 

Sanarwar ta yi fatan farfadowar tattalin arzikin kasar nan wadda ta samu koma baya sakamakon cutar corona.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!