Connect with us

Labaran Kano

Int. Photography Day: Yadda tasirin daukar hoto yake a tsakanin matasa

Published

on

Mambobin kungiyar daukar hoto jihohin Kano da Katsina da sauran jihohin arewacin kasar nan ne suka yi dandazo a jihar Jigawa don yin bikin ranar daukar hotu ta duniya da aka yi a duk ranar 19 ga watan Agusta.

Shugaban kungiyar ta kasa Lawan Muhammed ne ya bayyana hakan a ya yin taron yana mai cewa daga cikin shirye-shiryen da kungiyar ta shirya sun hada da kai ziyara ga mai martaba sarkin Dutse  don yin bikin ranar ta bana.

A ya yin ziyarar sun yi ta daukar hutona da abokan aikin su da ma mai martaba sarkin Dutse

Matasa da dama dai a wannan karnin na son yawan daukar hotu don nuna sha’awar su kan daukar hotu.

Akan haka ne Wakilin mu Auwal Hassan Fagge ya tattaru mana ra’ayoyin mutane kan muhimmacin wannan rana wajen daukar hotunan.

Ku saurare ra’ayoyin cikin labarun Freedom da na Muleka mu gano.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!