Connect with us

Labaran Kano

Ganduje ya tsige kwamishina bisa rubutu da ya yi a facebook

Published

on

Gwamnan jihar Kano dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya janye nadin da ya yi yiwa kwamishinan ma’aikatar ayyuka , Ma’azu Magaji bisa abun da ya aikata na yin murna a shafin sa na sada zumunta na Facebook bisa rasuwar Malam Abba Kyari.

A wata sanarwa mai dauke da sa hannun kwamishinan yada labarai na jihar Kano Malam Muhammad Garba ta bayyana cewar an cire kwamishanan ne bisa kalaman da ya furta akan marigayi shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa Malam Abba Kyari
A cewarsa kwamishinan bai yi amfani da mutantata matsayin ofishinsa ba a kowace fuska wajan fadin a bunda ya yi.

Daukar matakin nuna cewar gwamnatin Ganduje ba za ta dauki irin halin da kwamishinan ya aikata ba na taba mutumcin al’umma.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!