Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Ganduje zai bawa ‘yan wasan kwallon kafa na Kano Naira Miliyon 96

Published

on

Gwamnatin jihar Kano ta ce a mako mai zuwa za ta bawa yan wasan Kano dake buga wasannin kwallon kafa daban-daban ajin Matasa su 44 Kudi Naira Miliyon 96 domin su inganta harkokin rayuwar su.

Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ne ya bayyana hakan yau Laraba 27 ga watan Oktobar 2021, yayin da yake ganawa da ‘yan wasan a fadar gwamnatin jihar.

Ya ce za’a basu kudun ne domin su samu kwarim gwiwa a wasannin kakar shekarar 2021/2022 da za’a fara.

Ya kuma bukaci ‘yan wasan da su jajirce a gasar wasanni da za su fara daban-daban domin ganin sun fitar da jihar Kano Kunya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!