Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Za a ci gaba da gasar cin kofin zakarun kungiyoyin kwallon kafar Africa – CAF

Published

on

Hukumar kwallon kafar Afirka CAF ta fitar da jadawalin ci gaba da gasar cin kofin zakarun kungiyoyin kwallon kafar Africa a yau Laraba 27 ga watan Oktobar 2021.

Kungiyoyi biyu dake wakilitar Nigeria a gasar wato kungiyar kwallon kafa ta Enyimba, da Rivers Utd za su ci gaba da fafatawa a gasar.

A yammacin yau Laraba ne dai hukumar kwallon kafar ta Afirka ta bayyana cewa kungiyar Kwallon kafa ta Enyimba za ta kara da kungiyar kwallon kafa ta Al-Ittihad dake ƙasar Libyan yayin da Rivers United ta fafata da Al-Masry dake ƙasar Masar.

Hukumar ta kuma ce gasar ta bana tana tafiya ne yadda hukumar ta tsara batare da samun wata tangar daba.

Za dai a dawo gasar ne a ranar 28 ga watan Nuwamba shekarar da muke ciki ta 2021.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!