Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ganduje zai kammala aikin hanya a wasu garuruwa a Kano

Published

on

Gwamnatin jihar kano ta jaddada kudirinta  na kammala aikin hanyar da ta tashi daga kanye, kabo, ta dangana da garin Dugabau

Kwamishinan kula kananan hukumomin na jihar Alhaji Murtala Sule Garo, ya sanar da haka a lokacin da yake duba aikin hanyar.

Kwamishinan ya shawarci al’ummomin garuruwan da aikin hanyar ya shafa da su hada kai da dankwangilar dake gudanar da aikin domin kammala aikin cikin nasara.

Tunda farko dankwangilar dake gudanar da aikin Hassan Fawaz ya tabbatarwa da gwamnatin jihar cewa zai yi duk mai yuwa wajen kammala aikin.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!