Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

An Tashi Lafiya

Garkuwa da mutane: Gwamnatin Zamfara ta kubutar da dalibai

Published

on

Gwamnatin jihar Zamfara ta tabbatar da kuɓutar da ɗaliban Makarantar Sakandiren Kaya, da ke ƙaramar hukumar Maradun a jihar, da ƴan bindiga suka sace makonni biyu da suka gabata su 75 da Malamansu.

Gwamnan jihar Bello Muhammad Matawalle ne ya tabbatar da kubutar da ɗaliban a zantawar da Freedom Radio inda yace, ƴan bindigar sun ji wuta daga jami’an tsaro, abin da ya sanya suka bari aka kuɓutar da ɗaliban.

Yakuma ƙara da cewa “wannan tsarin ƙatse layin da mukai da batun hana sayar da mai, shine abinda yakamata a ɗauki matakin bai ɗaya a Najeriya”

Ya kuma tabbatar da cewa in banda tsoratar da su waɗanda akai garkuwa dasu ɗin da ƴan bindigar sukai, “babu wanda akaiwa komai acikin su.”

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!