Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Gwamnati ta amince dalibai musulmai mata yin amfani da hijab a Kwaleji-Najeriya

Published

on

Gwamnatin tarayya a Najeriya ta amince da dalibai mata musulmai su rika sanya hijabi a fadin kasar.

Hakan na cikin wata takarda da ma’aikatar ilimi ta kasa ta fitar, mai dauke da sa hannun babban sakataren ilimi Andrew David Adejo ya fitar.

Takardar wadda aka aikewa dukkanin shugabannin makarantun kasar guda 112 da suka hadar da kwalejojin tarayya, da na kimiyya da fasaha a fadin kasar.

A cewar takardar yanzu haka an bada dama ga dukkanin mata musulmi da suke kwalejojin da su rika amfani da gajeran hajabi a makarantunsu, a wani bangarena saitin kayan makaranta da za a rika sayawa daliban a makarantunsu.

 

Madeena Shehu Hausawa

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!