Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya shiga ganawar sirri da Emefiele

Published

on

Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari na wata ganawar sirri da gwamnan babban bankin kasa CBN Godwin Emefiele a villa da ke Abuja.

Rahotanni sun nuna cewa, ganawar ta su na zuwa ne awanni kadan bayan da kotun koli ta sanar da dakatar da wa’adin kwanaki 10 na daina amfani da tsoffin takardun kudin da aka sabunta.

Sai dai har kawo yanzu babu wani rahoto da ke nuna batutuwan da suke tattaunawa a kai.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!