Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

ilimi

Gwamnati ta gaza saurarar mu muna dab da fara yajin aiki- ASUU

Published

on

Kungiyar Malaman Jami’oin kasar nan ASUU ta ce  kwanaki biyu da karewar wa’adin data bawa gwamnatin tarayya na tafiya yajin aikin data kuduriyi, idan bata biya mata bukatun ta ba.

A cewarta ta har zuwa yanzu gwamnatin tarayya bata tuntubeta ba kan ikirarin da ta yi

Shugaban kungiyar Farfesa Emmanuel Osodeke ne ya bayyana hakan jiya yayin da yake zantawa da jaridar Vanguard.

Emmanuel Osodeke ya ce a domin haka kungiyar na gab da daukan mataki na gaba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!