Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Gwamnati ta kara baiwa ‘yan kallo damar shiga fili – Kungiyoyin Firimiya

Published

on

Kungiyoyin dake buga gasar firimiyar kasar Ingila sun roki gwamnatin kasar da ta taimaka wajen ganin an ci gaba da barin ‘yan kallo shiga filayen wasanni daga ranar 1 ga wata mai zuwa.

Gwamnatin dai ta yi dokar barin mutane 1,000 kacal shiga filayen kallon wasanni, bayan da aka dawo ci gaba da wasanni daga hutun Coronavirus a kasar.

Kawo yanzu dai gwamnatin ta sha alwashin sake nazartar dokar a ranar 1 watan mai kamawa don yiwa dokar kwaskwarima.

Hukumar shirya gasar ta tattauna da kungiyoyin a yau, domin tabbatar da cewa filayen wasannin ba za su sakawa ‘yan kallon farga ba.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!