Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Dan wasan Manchester City Gundogan ya kamu da cutar

Published

on

Dan wasan tsakiyar kungiyar Manchester United, Ilkay Gundogan, ya kamu da cutar Corona.

Kungiyar sa ce ta tabbatar da hakan cewa, dab wasan mai shekaru 29, yanzu haka ya killace kansa na tsawon kwanaki 10 a cikin gidan sa.

Dan wasan dan kasar Jamus, ba zai samu damar buga wasan da Manchester City a daren yau da kungiyar Wolves.
Tuni Manchester City ta yi wa dan wasan fatan samun lafiya cikin gaggawa.

Tun a baya dai dan wasan gefen kungiyar, Riyad Mahrez da dan wasan bayan kungiyar Aymeric Laporte, suma sun kamu da cutar, wanda tuni su ka dawo daukar horo.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!