Connect with us

Labaran Kano

Gwamnatin Kano ta siyo kayayyakin yada Da’awa

Published

on

Ganduje yayi Allah wadai da masu sace mutane

Gwamnatin Kano ta siyo kayayyakin da za’a yi amfani da su wajan yada  Da’awa a lungu da sako na jihar nan .

Babban daraktan hukumar dake yada Da’awa ta jihar Kano Malam Murtala Muhammad Adam ne ya bayyana hakan a yayin tattaunawa da Freedom Radio a nan Kano

Malam Murtala Muhammad Adam ya ce lokaci yayi da za’a yi amfani da kayayyakin don yada Da’awa a cikin birnin Kano.

Ya ce sun rarraba kayan ne ga kungiyoyin addinin musulunci da suka hada motoci da Amsa kuwa da dai sauran su.

 

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 333,069 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!