Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Harajin VAT: Gwamnonin kudancin ƙasar nan za su maka gwamnatin tarayya gaban kotu

Published

on

Gwamnonin jihohin Kudancin Ƙasar nan sun yanke shawarar shigar da gwamnatin tarayya Ƙara kan harajin VAT.

Hakan na cikin wata sanarwa da ƙungiyar gwamnonin ta fitar a ranar Litini a garin Fatakwal ɗin jihar Rivers.

Sanarwar ta ce gwamnonin sun ce suna goyon bayan karɓar harajin VAT da wasu gwamnatocin jihohi a ƙasar nan.

Jihar Bayelsa, Ribas, Akwa Ibom, Cross River, Edo da Delta sun amince da karɓar harajin na VAT.

Al’amarin VAT dai yana tsakanin hukumar tattara haraji ta ƙasa (FIRS) da gwamnatin jihar Ribas ke ƙalubalanta.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!