Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Harin ƴan bindiga: An kamo ɗaurarru 446 da suka tsere daga gidan yarin Oyo.

Published

on

Gwamnatin tarayya ta ce, zuwa yanzu an yi nasarar kamo ɗaurarrun da ke tsare a gidan gyaran hali na Abolongo su 446 cikin 907 da ƴan bindiga suka saki a ranar Juma’ar da ta gabata a jihar Oyo.

Ministan harkokin cikin gida Rauf Aregbesola ne ya sanar da hakan, lokacin da yake duka gidan yari da ɗaurarru 69 da suka rage a gidan.

Rauf Aregbesola ya ce, yayi gargadin cewa abinda ƴan bindigar suka aikata ya saɓa doka kuma laifi da za a ɗauki hukunci a kan sa.Har ma ya buƙaci al’ummar jihar da kada su bai wa ɗaurarrun da suka tser wajen zama ko kuma su basu agaji.

Tuni dai gwamnann jihar Oyo Seyi Makinde ya bada umarnin kunna na’urorin naɗar bayanai a dukkanin gidajen gyaran halin da ke faɗin jihar don kyautata tsaro.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!