Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Haska budurwa da cocila yayi sanadin asarar rai

Published

on

Wani mutum da ake kira da Ibrahim ya kashe wani bawan Allah da ake kira da Auwal Hussain saboda haske budurwarshi da fitilar cocila yayin da suke tsaka da zance.

Rahotanni sun nuna cewa Marigayi Ibrahim dai ya fito ne da cocila dinsa a hannu a inda ya haske fuskar budurwar Ibrahim a lokacin da suke zance, wanda hakan ya hasala Ibrahim ya dinga naushin sa.

Hakan tasa Ibrahim ya fusata inda nan take ya fara dokan sa domin ya burge budurwarsa har sai da takai ga Auwal Hussain yace ga garin ku.

Kakakin rundunar hukumar “yan sanda Jihar kano D.S.P. Abdul Haruna ya bayyanawa manema labarai cewa sun gano cewa Ibrahim ya kashe Auwalu ne a kan haska budurwarsa da yayi da fitila.

Kotu ta yanke hukuncin kisan kai ga wani matashi a nan kano

Iyayen Yaran da dan hidimar kasa ya kashe ,sun nemi ayi musu adalci.

Yadda matashi ya rasa ransa a hannun ‘yan sanda

Ya kara da cewa kwamishinan “Yan sanda na Jihar Kano C.P. Ahmad Iliyasu ya umarci a mayar da  korafin sashen bincike da yake shalkwatar ‘’Yansanda dake Bompai domin fadada bincike.

 

 

 

 

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!