Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Addini

Hukumar Civil Defence ta tura jami’ai 1750 don ba da tsaro a lokacin bikin sallah a Kano

Published

on

Hukumar tsaro ta civil defence NSCDC ta ce ta tura da jami’anta 1750 yayin bikin sallah a fadin jihar Kano.

 

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da mai magana da yawun hukumar anan Kano ASC Ibrahim Abdullahi ya fitar jiya.

 

Sanarwar ta ce za a tura da jami’an ne zuwa filayen idi da kuma wuraren shakatawa a dukkannin kananan hukumomin jihar arba’in da hudu.

 

Sanarwar ta kuma bukaci al’ummar jihar Kano da su bai wa jami’an hukumar hadin kai a yayin bukukuwan sallah.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!